iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Wata kotu a Indiya ta saki wani dan majalisa kuma jigo a jam'iyyar Bharatiya Janata Party (BJP) mai mulki , bayan da 'yan sanda suka kama shi kan kalaman batanci ga Musulunci da Annabi Muhammad (SAW).
Lambar Labari: 3487738    Ranar Watsawa : 2022/08/24